iqna

IQNA

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Amurka ta sanar da cewa, wadanda  aka hana shiga cikin kasar a baya a halin yanzu za su iya sake neman izinin shiga.
Lambar Labari: 3485729    Ranar Watsawa : 2021/03/09